Zechariah 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ne zai zama hukuncin Masar da kuma na dukan alโumman da ba su haura sun yi Bikin Tabanakul ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ููููฐ ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุญูููููุซู ุนููููู ู
ูุตูุฑู ุฏู ุญูููููุซู ุนููููู ุณูููุฑููู ฺงูุจูููููู ุฏู ุจูุณู ุฐููุงู ุณููููู ุจููู ุจูููููุงููู ูููููุงูููุซูููฐ ุดูููฐููุฑูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne hukuncin da za a yi wa Masar da dukan al'umman da suka ฦi halartar Idin Bukkoki.