Zechariah 14:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan tara dukan alโummai su yaฦi Urushalima; za a ci birnin da yaฦi, za a washe gidaje, a kuma yi wa mata fyaษe. Rabin birnin zai je bauta, amma ba za a kwashe sauran mutanen daga birnin ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฐููู ุชูุงุฑู ุฏููููู ฺงูุจูููู ุณูุฐููุงู ุณูููุงฺงู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุฐูุงุนู ุซู ุจูุฑููููู ุฏู ููุงฺงู ุนูููู
ู ฺจููุซูููฐ ููุงูููู ุบูุฏูุงุฌูููฐููุณูุ ุฐูุงุนู ุชูููุณูุชู ู
ูุงุชูุง ุนูููููุงูู ุฏูุณููุ ุฐูุงุนููููู ุฑูุจููู ู
ูุชูููููฐูู ุจูุฑููููู ุจูููุชูุงุ ุนูู
ููุง ุฐูุงุนู ุจูุฑู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุนูุซููููู ุจูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama zan tattara dukan al'ummai su yi yaฦi da Urushalima. Za a ci birnin, a washe gidajen. Za a yi wa mata faษe. Za a kai rabin mutanen birnin bauta, amma za a bar sauran mutanen a cikin birnin.