Zechariah 14:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai sama sarki bisa dukan duniya. A ranan nan za a kasance da Ubangiji ษaya, ba wani suna kuma sai nasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ููููููููฐูู ุณูุฑููููู ุฏููููููุง ุฏููู ุฐููู ุฐูู
ู ุดููููููฐ ููููููููฐูู ุดู ููุทูููุ ูููุงููู ุฐููู ุณููู ุณููููููุณูุ ููู
ู ุดู ููุทููู ุฐูุงุนููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar, Ubangiji zai zama Sarkin Duniya duka, zai kuma zama shi ne Ubangiji shi kaษai, ba wani suna kuma sai nasa.