Zechariah 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni da kaina ne zan zama katangar wuta kewaye da birnin, in kuma zama darajarta,โ in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ุฐููู ุฐูู
ู ููุชูููโุบูุฑู ููุชูุง ููููฐููููููฐ ุฏู ุนูุชูุ ููู
ู ุฐููููู ุฐูู
ููู ุงฺูููููููุฑู ุจูุฑููููู ุฏู ุฏููููู ุทูููููููุชูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama zan zama mata garu na wuta kewaye da ita, zan zama daraja a tsakiyarta, in ji Ubangiji.โ