Zechariah 3:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya nuna mini Yoshuwa babban firist a tsaye a gaban malaโikan Ubangiji, Shaiษan kuma yana tsaye a damansa don yฤ tuhume shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููููููฐูู ููููููู ู
ููู ูููุงูุดููู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ูููู ฺูููููฐ ุงููุบูุจููู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ุ ุดูููุทููู ููู
ู ูููู ฺูููููฐ ุงูู ุญูููููู ุฏูุงู
ููู ูููุงูุดููู ุฏููุงูู
ููู ูููููฐููุงู ฺงูุงุฑู ุนููููู ูููุงูุดูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya nuna mini Yoshuwa, babban firist, yana tsaye a gaban mala'ikan Ubangiji. Shaiษan kuma yana tsaye dama da mala'ikan, yana saran Yoshuwa.