Zechariah 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ce, โSa masa rawani mai tsabta a kansa.โ Aka sa masa rawani mai tsabta a kansa aka kuma sa masa tufafi yayinda malaโikan Ubangiji yake tsaye a wurin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููู
ูุบููู ููุซูููฐ ยซุจูุฑู ุณูุณูุง ู
ูุณู ูููููุฑู ฺขูุฑูุณูุชู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุง ุนูููููุณูุยป ุณููู ูููู ุณูุง ู
ูุณู ูููููุฑู ฺขูุฑูุณูุชู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุ ุณูููุณูุง ู
ูุณู ุฑููุบูููููุ ุณูุนูุฏูู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ูุงููููุงูู ฺูููููฐ ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ni kuma na ce, โBari kuma su naษa masa rawani mai tsabta.โ Suka kuwa naษa masa rawani mai tsabta, suka kuma sa masa riguna sa'ad da mala'ikan Ubangiji yana nan a tsaye.