Zechariah 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na tambaye shi na ce, “Mene ne waɗannan itatuwan zaitun guda biyu tsaye a hagu da kuma daman wurin ajiye fitilan fitilu?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نَتَمْبَيِ مَلاَىِٕكَنْ نَثٜىٰ «مٜىٰنٜىٰنٜىٰ مَعَنَرْ عِتَتُوَنْ ظَيْتُنَّنْ بِيُ أَغٜىٰڢٜىٰنْ دَامَ دَ غٜىٰڢٜىٰنْ هَغُ نَسَنْدَ مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce masa, “Mece ce ma'anar waɗannan itatuwan zaitun da suke wajen dama da hagun alkukin?”