Zechariah 4:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sāke tambaye shi na ce, “Mene ne waɗannan rassa biyun nan na zaitun a gefen bututu biyu na zinariya da suke zuba man zinariya?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰنٜىٰنٜىٰ كُمَ مَعَنَرْ رَسَّ بِيُنَّنْ نَظَيْتُنْ مَاسُ بَادَ مَيْ عَثِكِنْ بُتُوتُنْ ظِينَارِيَ بِيُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma sāke tambayarsa na ce, “Mece ce ma'anar waɗannan rassan itatuwan zaitun, waɗanda suke kusa da bututu biyu na zinariya, inda mai yake fitowa?”