Zechariah 4:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, “Ba ka san mene ne waɗannan ba?” Na ce, “A’a, ranka yă daɗe.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «بَكَ سَنِبَ؟» نَأَمْسَ «أَعَ، يَا مَيْغِرْمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce mini, “Ba ka san ma'anar waɗannan ba?” Na ce, “A'a, ubangijina.”