Zechariah 4:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai kuma itatuwan zaitun guda biyu a gefensa, ɗaya a gefen dama na kwanon ɗaya kuma a gefen hagunsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَغٜىٰڢٜىٰنْ سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُنْ، أَݣَويْ عِتَتُوَنْ ظَيْتُنْ بِيُ، طَيَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ دَامَ، طَيَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ هَغُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai itatuwan zaitun biyu kusa da alkukin, ɗaya a wajen dama da kwano, ɗaya kuma a wajen hagun.”