Zechariah 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โHannuwan Zerubbabel sun kafa harsashin haikalin nan; hannuwansa ne kuma za su gama ginin. Saโan nan ne za ka san cewa Ubangiji Maษaukaki ne ya aiko ni zuwa wurinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุญูููููููู ุธูููฐุฑูุจููุจูููฐูู ููููฐ ุณููู ฺููขู ุชููุดูููฐูู ููููููู ุบูุฏูุงุ ุญููููููููุณู ููููฐ ููู
ู ุฐูุงุณู ููู
ูููู ุบููููู ููููููู ุบูุฏูุงุ ุชูููููููููฐ ุฐูุงูู ุณููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููููฐ ููุนูููููููฐูู ุบูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZarubabel ne ya ษora harsashin ginin Haikalin nan da hannunsa, shi ne kuma zai gama ginin da hannunsa. Sa'an nan za ka sani Ubangiji Mai Runduna ya aike ni zuwa gare ka.