Zechariah 5:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce mini, “Wannan ce la’anar da za tă ratsa dukan ƙasar; gama bisa ga abin da ya ce a gefe ɗaya, za a kawar da kowane ɓarawo, kuma bisa ga abin da ya ce a ɗaya gefen za a kawar da duk mai rantsuwar ƙarya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مِنِ «وَنَّنْ لِتَّڢِ يَنَ ڧُنْشٜىٰ دَ لَعَنَرْ دَتَكٜىٰ يَطُوَ كُواْعِنَ أَ ڢَاطِنْ ڧَسَرْ؞ رُبُوتُو نَغٜىٰڢٜىٰ طَيَ نَلِتَّڢِنْ يَنَ ثٜىٰوَ دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ سَاتَا، ذَاعَ كَوَرْ دَشِ؞ رُبُوتُو نَطَيَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ لِتَّڢِنْ كُمَ يَنَ ثٜىٰوَ دُكْ وَنْدَ يَيِ ضَنْڟُوَارْ ڧَضْيَا، شِے مَا ذَاعَ كَوَرْ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce mini, “Wannan la'ana ce wadda take tashi bisa ƙasa duka. Gama za ta datse ɓarawo da mai rantsuwa da ƙarya.