Zechariah 5:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Maษaukaki ya ce, โZan aika shi, zai shiga gidan ษarawo, da gidan mai rantsuwar ฦarya da sunana. Zai kasance a gidansa yฤ hallaka gidan da katakon da duwatsun.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููุซูููฐุ โนุฐููู ุนูููููุฑู ุฏู ููุนูููุฑู ุชูุดูุบู ุบูุฏููู ู
ูููุณูุงุชูุงุฏู ุบูุฏููู ู
ููู ุถฺููููููุงุฑู ฺงูุถูููุง ุฏู ุณููููููุ ููุนูููุฑู ุฐูุงุชู ููุณูููุซูููฐ ุซููููู ุบูุฏููููููุ ุชูุซูููููููฐุดู ุฏู ููุชููููู ุบูุฏููู ุฏู ุฏฺููููููู ุบููููู ุบูุฏูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna ya ce, โZan aika da littafin a gidan ษarawo da gidan mai rantsuwa da sunana a kan ฦarya. Littafin zai zauna a gidansa, ya ฦone gidan, da katakan, da duwatsun.โ โ