Zechariah 5:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na tambaya na ce, “Mene ne?” Ya amsa ya ce, “Kwando ne na awo.” Ya ƙara da cewa, “Wannan shi ne laifin mutanen a duk fāɗin ƙasar.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَيِ تَمْبَيَ نَثٜىٰ «شِنْ! مٜىٰنٜىٰنٜىٰ وَنَّنْ؟» سَيْ يَأَمْسَ «وَنِ ݣُونْدُوانْ أَوُاْ نٜىٰ يَكٜىٰ ڢِتُواْوَ، يَنَ كُمَ ثِكٜىٰ دَ مُغُنْتَا تَدُكَنْ ڧَسَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni kuwa na ce masa, “Mene ne wannan?” Ya ce, “Wannan babban kwando ne wanda ya fita.” Ya kuma ce, “Wannan mugunta ce a dukan ƙasar.”