Zechariah 5:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan aka ɗaga murfin dalman, a ciki kuwa ga mace zaune!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَ بُوطٜىٰ مُرْڢِنْ دَرْمَ نَݣُونْدُوانْ، سَيْغَا مَثٜىٰ تَنَ ظَوْنٜىٰ عَثِكِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka ɗaga murfin kwando na darma, sai ga mace tana zaune a cikin kwandon!