Zechariah 5:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Wannan mugunta ce,” ya kuma tura ta cikin kwandon ya rufe da murfin dalman, ya kuma danna da dutse.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ «وَنَّنْ عَلَمَرْ مُغُنْتَا ثٜىٰ؞» سَعَنً يَتُورَ تَثِكِنْ ݣُونْدُوانْ، يَرُڢٜىٰ بَاكِنْ ݣُونْدُوانْ دَ مُرْڢِنْ دَرْمَ يَدَنّٜىٰشِ دَ دُوڟٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, “Wannan mugunta ce.” Sa'an nan ya tura ta cikin kwandon, ya rufe bakin kwandon da murfi na darma mai nauyi.