Zechariah 6:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ne zai gina haikalin Ubangiji, za a kuma martaba shi da daraja, zai kuma zauna yฤƒ yi mulki a kan kursiyinsa. Zai zama firist a kan kursiyinsa. Kuma a tsakanin biyun za a sami zaman lafiya.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ุบูู†ูŽุง ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุž ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ูŠูŽูŠู ู…ูู„ู’ูƒู ุนูŽูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ฺขูุฑูุณู’ุชู ุนูŽูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽุž ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุณูŽู„ูŽู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne zai gina Haikalin Ubangiji, ya kuma sami girma, ya yi mulki kamar sarki, ya kuma zama firist. Kome kuwa zai tafi daidai.โ€™