Zechariah 6:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ba Heldai, Tobiya, Yedahiya da kuma Hen ษan Zefaniya kamar abin tunawa a cikin haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ูููููุฑู ู
ููููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุงูู ูููููููููู ููููููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ููุฐูู
ู ุงููุจููู ุชูููุงููุง ุฏู ููููฐููุฏูููุ ุชููุงูุจูููุ ููููฐุฏููู ุฏู ููู
ู ูููุงูุณูููุง ุทููู ุฒฺูขูููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kambin zai kasance a Haikalin Ubangiji don tunawa da Heldai, da Tobiya, da Yedaiya, da Yosiya ษan Zafaniya.