Zechariah 6:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Karusa ta farko tana da jajjayen dawakai, ta biyu kuma baฦaฦen dawakai,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐููููฐูู ุฏููุงููู ฺููขูุฑููููุงููุ ุฌูุฌููููููฐูู ุฏูููููููููฐ ุณูููููฐ ุฌูููุณูุ ููููฐููููฐูู ุฏููุงููู ููุจููููู ููู
ูุ ุจฺูงฺูงูููฐูู ุฏูููููููููฐ ุณูููููฐ ุฌูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawakai aharasai ne suke jan karusa ta fari, ta biyu kuwa akawalai ne suke janta.