Zechariah 6:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kira ni ya ce, “Duba, waɗanda suka nufi wajen ƙasar arewa sun ba wa Ruhuna hutu a ƙasar arewa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَنْ يَتَادَ مُرْيَ يَكِرَا نِے يَثٜىٰ «دُوبَ، وَطَنْدَ سُكَ تَڢِے يَنْكِنْ أَرٜىٰوَ سُنْ سَا ڢُشِنْ يَهْوٜىٰهْ يَا ݣُونْتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma kira ni, ya ce, “Duba, waɗanda suka tafi ƙasar arewa sun sa fushin Ubangiji ya huce.”