Zechariah 7:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurin tambayar firistocin da kuma annabawan gidan Ubangiji Maษ—aukaki, โ€œKo ya kamata in yi makoki da azumi a wata na biyar, yadda na yi a shekaru masu yawa?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูู…ูŽ ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ฺขูุฑูุณู’ุชููˆุงู’ุซูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุŒ ุณููƒูู…ูŽ ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุณูุซูœู‰ูฐ ยซูƒููˆุงู’ ุฐูŽุงู…ู ู†ููˆู†ูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุธูู…ู ุงู”ูŽูˆูŽุชูŽ ู†ูŽุจููŠูŽุฑู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูŽ ุณูŽุงุจูŽุงูŠูุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su kuma tambayi firistocin Haikalin Ubangiji da annabawa, cewa ko ya kamata su yi baฦ™in ciki da azumi a watan biyar kamar yadda suka saba yi a shekarun baya?