Zechariah 8:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda kuka zama abin laโ€™ana a ฦ™asashe, ya Yahuda da Israโ€™ila, haka zan cece ku, za ku kuma zama albarka. Kada ku ji tsoro, sai dai ku bar hannuwanku su zama da ฦ™arfi.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ูƒููˆ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุฏูŽ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ! ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒููƒูŽ ุฐูŽู…ูŽ ู„ูŽุนูŽู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ฺงูŽุจููŠู„ูุŒ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุง ุฐูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐูƒูุŒ ุฐูŽุงูƒู ูƒููˆูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุณูุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒููŠู ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุญูŽู„ู ุฏูŽ ฺจููˆุฐููˆุงู’ุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya jama'ar Yahuza da jama'ar Isra'ila, kamar yadda kuka zama abin la'antarwa a cikin al'ummai, haka kuma zan cece ku, ku zama masu albarka, kada ku ji tsoro, amma ku himmantu.