Zechariah 8:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abubuwan da za ku yi ke nan. Ku gaya wa juna gaskiya, ku kuma dinga yin shari’ar gaskiya a ɗakunanku na shari’arku;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبُبُوَنْ دَ ذَاكُيِ؞ كُواْوَنّٜىٰنْكُ يَدِنْغَ ڢَطَرْ وَمَڨُوبْثِنْسَ غَسْكِيَ؞ أَوُرَارٜىٰنْ شَرِيعَرْكُ كُدِنْغَ يِنْ غَسْكِيَ دَ أَدَلْثِے، وَنْدَ ذَيْ كَٰوُاْ ذَمَنْ سَلَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abubuwan da za ku yi ke nan, ku faɗa wa juna gaskiya, ku yi shari'a ta gaskiya a majalisunku, domin zaman lafiya.