Zechariah 8:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, “Tsofaffi maza da mata za su sāke zauna a titunan Urushalima, kowanne da sanda a hannu saboda tsufa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، ‹ڟُواْڢَڢِّ، مَظَا دَ مَاتَا، ذَاسُ سَاكٜىٰ ظَوْنَاوَا عَتِيتُنَنْ عُرُوشَلِيمَ، كُواْوَ دَ سَنْدَنْ تَڢِيَرْسَ أَ حَنُّ سَبُواْدَ يَوَنْ ڟُوڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsofaffi, mata, da maza, za su zauna a titunan Urushalima, kowa yana tokare da sanda saboda tsufa.