Zechariah 8:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Titunan birnin za su cika da samari da ’yan mata suna wasa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تِتُنَنْ بِرْنِنْ ذَاسُثِكَ دَ يَارَا، ڧأَنَانً يَارَا مَظَا دَ مَاتَا سُنَ وَسَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Samari da 'yan mata zan sa su cika titunan Urushalima, suna wasa.