Zechariah 8:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maษ—aukaki ya ce, โ€œKu da yanzu kuke jin maganan nan da annabawa suka faษ—i, waษ—anda suke a nan lokacin da aka kafa harsashin haikalin Ubangiji Maษ—aukaki, bari hannuwanku su zama da ฦ™arfi don a gama gina haikalin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุŒ โ€นูƒููŠู ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุญูŽู„ู ุฏูŽ ฺจููˆุฐููˆุงู’ุŒ ูƒููˆ ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุฌูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูŠูŽูˆู’ุž ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ูŽ ุณูู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽฺขูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุบูู†ูŽุง ุบูุฏูŽุงู†ูŽุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œNi Ubangiji Mai Runduna na ce, ku himmantu, ku da kuke jin magana ta bakin annabawa a waษ—annan kwanaki tun lokacin da aka ษ—ora harsashin ginin Haikalin Ubangiji Mai Runduna, don a gina Haikalin.