Zechariah 9:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Annabci. Maganar Ubangiji tana gāba da ƙasar Hadrak za tă kuma sauko a kan Damaskus, gama idanun dukan mutane da na kabilan Isra’ila suna a kan Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا سَڧُواْ دَغَ وُرِنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ ذَوْنَ عَڧَسَرْ هَدْرَكْ، ذَيْ كَسَنْثٜىٰ عَبِرْنِنْ دِمَشْڧُ؞ عِ، عِدُوانْسَ يَنَ عَكَنْ دُكَنْ یَنْ أَدَمْ يَدَّ يَكٜىٰ عَكَنْ دُكَنْ ظُرِيُواْيِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi magana gāba da ƙasar Hadrak, da kuma gāba da Dimashƙu. Ubangiji ne yake lura da 'yan adam duk da kabilan Isra'ila.