Zechariah 9:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ubangiji zai bayyana a bisansu; kibiyarsa za tฤ wulga kamar walฦiya. Ubangiji Mai Iko Duka zai busa ฦaho; zai taho ta cikin guguwa daga kudu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ุฐููู ุจูููููู ุนูุจูุณูููุณูุ ููุจููููุงูููููุณู ุณฺูขูุชู ููู
ูุฑู ฺููููงูููุ ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุฐููู ุจููุณู ฺงููููุงูุ ุฐููู ููู
ู ุชูุงูู ุซููููู ุบููุบููู ุฏูุบู ููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa zai bayyana kansa gare su, Kibiyarsa za ta fita kamar walฦiya, Ubangiji Allah zai busa ฦaho, Zai taho ta cikin guguwa daga kudu.