Zechariah 9:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Allahnsu zai cece su a wannan rana gama su mutanensa ne da kuma garkensa. Za su haska a cikin ฦ™asarsa kamar luโ€™uluโ€™u a rawani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณู ุฐูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐุณูุŒ ุณููˆ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุบูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ูƒูู…ูŽุž ุฐูŽุงุณููŠู ูˆูŽู„ู’ฺงููŠูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฏููˆูˆูŽฺŸูู†ู’ ุฏูŽุฑูŽุฌูŽ ุงู”ูŽุฌููƒูู†ู’ ู‡ููˆู„ูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana Ubangiji Allahnsu zai cece su, Gama su jama'arsa ne, garkensa kuma, Kamar yadda lu'ulu'u yake haske a kambi, Haka za su yi haske a ฦ™asarsa.