Zechariah 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taya ta gina wa kanta mafaka mai ƙarfi; ta tara azurfa kamar ƙasa, zinariya kuma kamar tarin shara a tituna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَيَ تَغِنَا وَكَنْتَ كَتَنْغَ مَيْ ڟَوُاْ، تَتَارَ أَظُرْڢَا كَمَرْ ڧُورَرْ ڧَسَا، ظِينَارِيَ كُمَ كَمَرْ لَاكَ عَتِيتُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taya ta gina wa kanta kagara, Ta kuma tara azurfa kamar ƙura, Zinariya kuma kamar sharar titi.