Zechariah 9:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji zai karɓe mallakarta, zai hallaka ikonta da take da shi a kan teku, wuta kuma za tă cinye ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، يَهْوٜىٰهْ ذَيْ ڨُوثٜىٰ دُكَنْ كَايَنْتَ، ذَيْ هَلَّكَ جِضَاغٜىٰنْ دُوكِيَرْتَ عَتٜىٰكُ، وُتَا كُمَ ذَاتَ ثِنْيٜىٰتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji zai washe ta, Ya zubar da dukiyarta a cikin teku, Wuta kuma za ta cinye ta.