Zechariah 9:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kawar da jini daga bakinsu, zan kuma cire abincin da aka haramta daga tsakanin haฦ™oransu. Waษ—anda za a bari za su zama na Allahnmu, su kuma zama shugabanni a Yahuda, Ekron kuma za tฤƒ zama kamar Yebusiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐุณู ุฏูŽุบูŽ ุซูู†ู’ ู†ูŽุงู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฌูู†ูุŒ ุฐูŽู†ู’ ุซูุฑูœู‰ูฐ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุชู‘ูู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ู‡ูŽฺงููˆุงู’ุฑูŽู†ู’ุณูุž ุฏููƒู’ ฺขูู„ูุณู’ุชููŠูŽุงูˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุฑูŽุบู ุฐูŽุงุณู ุฐูŽู…ูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุž ุฐูŽุงุนูŽ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽุณููˆ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู ุฏูŽู†ู’โ€Œุบู ู†ูŽ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ ูƒูŽุฑู’ูปู ุนูœู‰ูฐูƒู’ุฑููˆุงู†ู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูƒูŽุฑู’ูปู ูŠูœู‰ูฐุจูุณููŠูŽุงูˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kawar da jininsu daga bakinsu, Da kuma haramtattun abubuwa daga haฦ™oransu. Sauransu za su zama jama'ar Allahnmu, Za su zama kamar sarki cikin Yahuza. Mutanen Ekron za su zama kamar Yebusiyawa.