Zephaniah 1:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci zan bincike Urushalima da fitilu in kuma hukunta waษ—anda ba su kula ba, waษ—anda suke kamar ruwan inabin da aka bar a ฦ™asan tukunya, waษ—anda suke tsammani, โ€˜ Ubangiji ba zai yi kome ba nagari ko mummuna.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ ุจูู†ู’ุซููƒูœู‰ูฐ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุฏูŽ ฺขูุชูู„ูุŒ ุฐูŽู†ู’ ุญููƒูู†ู’ุชูŽ ู…ูŽุงุณู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ฺงูู†ู’ ูƒูู„ูŽุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูุŒ โ€น ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูุจูŽุŒ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽูŠู ู…ูŽู†ูŽ ูปูŽุฑู’ู†ูŽุจูŽุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œA lokacin nan, Zan bincike Urushalima da fitilu, Zan kuwa hukunta marasa kulawa Waษ—anda suke zaman annashuwa, Waษ—anda suke cewa a zukatansu, โ€˜Ubangiji ba zai yi alheri ba, Ba kuma zai yi mugunta ba!โ€™