Zephaniah 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โZan kawo baฦin ciki a kan mutane za su kuma yi tafiya kamar makafi, domin sun yi wa Ubangiji zunubi. Za a zubar da jininsu kamar ฦura kayan cikinsu kuma kamar najasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฐููู ูููฐููุงู ูููู ุงููุฑููู ูููููู ุนููููู ู
ูุชูููููฐุ ุญูุฑู ุณููู ุชฺูขููู ููู
ูุฑู ู
ฺูููขูุ ุณูุจููุงูุฏู ุณููููู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจูุ ุฐูุงุนู ุธูุจูุฑูุฏู ุฌูููููุณู ููู
ูุฑู ุถููู ููุงู
ููู ุฌูููููุณู ููู
ู ููู
ูุฑู ุชูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZan aukar wa mutane da wahala, Za su kuwa yi tafiya kamar makafi, Domin sun yi wa Ubangiji zunubi. Za a zubar da jininsu kamar ฦura, Namansu kuwa kamar taroso.โ