Zephaniah 1:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azurfarsu ko zinariyarsu ba za su iya cetonsu ba a ranar fushin Ubangiji.โ A cikin zafin kishinsa za a hallaka dukan duniya gama zai kawo ฦarshen dukan mazaunan duniya nan da nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ูููุงู ุงููุธูุฑฺูขูุฑูุณู ูููุงู ุธููููุงุฑูููุฑูุณู ุจูุฐูุงุณู ูููปูุชูุฑู ุฏูุณูู ุจูุ ููู
ูุฑู ฺขูุดููู ู
ูุชูู
ู ู
ููู ูููุดููู ฺงูููููุ ฺขูุดููู ููููููููฐูู ุฐููู ููููู ุฏู ุฐูุงฺขูุ ุฏููููู ุฏููููููุง ุฐูุงุชู ูููููููุ ุนูุ ุฐููู ูููููููุฑู ุฏู ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ุฏููููููุงุ ฺงูุฑูุดูููฐ ู
ููู ุจูุฑูุธูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Azurfarsu da zinariyarsu ba za su cece su A ranar hasalar Ubangiji ba, A cikin zafin kishinsa Dukan duniya za ta hallaka. Zai kawo ฦarshen duniya duka nan da nan.