Zephaniah 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โZan miฦa hannuna gฤba da Yahuda da kuma dukan mazaunan Urushalima. Zan datse raguwar Baโal daga wannan wuri, da sunayen firistocin gumaka da na marasa sanin Allah,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฐููู ู
ฺููงู ูููููููู ุงูููููู ุบูุงุจูุงุฏู ูููููุฏูุ ุงูููููู ุบูุงุจูุงุฏู ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุฐููู ููููุฑูุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ุณูุฌููุฏู ุบู ุจูุนูููุ ุฏู ุณููููููููฐูู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุบูู
ููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZan miฦa hannuna gฤba da Yahuza Da dukan mazaunan Urushalima. A wurin nan zan datse saura waษanda suke bauta wa Ba'al, Da kuma sunayen firistocin gumaka tare da firistocina,