Zephaniah 1:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi shiru a gaban Ubangiji Mai Iko Duka, gama ranar Ubangiji ta yi kusa. Ubangiji ya shirya hadaya; ya kuma tsarkake waษ—anda ya gayyato.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠู ุดูุถู ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’! ุบูŽู…ูŽุง ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุชูŽุงูŠู ูƒูุณูŽุž ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุง ุดูุฑู’ูŠูŽ ูŠูŽู…ููŠฺงูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุญููƒูู†ู’ุซูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi tsit a gaban Ubangiji Allah! Gama ranar Ubangiji ta gabato. Ubangiji ya shirya ranar shari'a, Ya kuma keษ“e waษ—anda za su aikata hukuncinsa.