Zephaniah 1:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A ranar hadayar Ubangiji zan hukunta sarakuna da kuma ’ya’yan sarakuna da duk waɗanda suke sanye da rigunan ƙasashen waje.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ رَانَرْ دَنِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْ مِيڧَ مُتَنٜىٰنَ هَدَايَ، ذَنْ حُكُنْتَ دَتَّاوَنْ سَرْكِے دَ یَیَنْسَ مَظَا، دَ مَاسُ سَا رِيغُنَنْ سُجَّدَ غَ أَلُّواْلِنْ بَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A ranar shari'a, ni Ubangiji zan hukunta shugabanni da hakimai, Da dukan waɗanda suke bin al'adun ƙasashen waje.