Zephaniah 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ne zai zama sakamakon girmankansu, saboda zagi da kuma baโar da suka yi wa mutanen Ubangiji Maษaukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฐููู ุฐูู
ู ุณูููู
ููููุงูู ุบูุฑูู
ููู ููููุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุณููููู ุฑูููฐููุ ุณููู ููู
ู ุจูุบู ฺงูุฑูุฌูุ ุณููููู ุบูุงุจูุงุฏู ู
ูุชูููููฐูู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne hakkin girmankansu, Saboda sun raina jama'ar Ubangiji Mai Runduna, Sun yi musu alfarma.