Zephaniah 2:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai zama abin tsoro a gare su saโad da ya hallaka allolin ฦasar. Alโummai a kowane bakin teku za su yi masa sujada, kowa a ฦasarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ฺููุงูุฑููุงู ุงููุบูุฑูููฐุณูุ ุนูุ ุฐููู ูููููููุฑู ุฏู ุฏููููู ุงููููููุงููููู ุฏููููููุงุ ุงููุบูุฑูููฐุดู ูููุงูููุซูููฐ ุงููููุนูู
ูู ุฐูุงุชู ุฑูุณูููุ ูููุงูููุซูููฐ ุนฺูงูุณูุฑูุชู ูููุงู ุนฺููุจูุฑูููุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai tsananta musu, Zai kawo wa dukan gumakan da yake a duniya yunwa. Kowane mutum a duniya zai yi masa sujada a inda yake, Har da ฦasar sauran al'umma.