Zephaniah 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taku ta ฦare ku da kuke zama a bakin teku, Ya ku mutanen Keretawa; maganar Ubangiji tana gฤba da ke, Ya ke Kanโana, ฦasar Filistiyawa. โZan hallaka ki kuma babu abin da zai rage.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงููููุ ููู ู
ูุฐููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐููุ ููู ุงููููุนูู
ููุฑู ููููฐุฑูููฐุชูููุงููุง! ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุชููู ุบูุงุจูุงุฏููููุ ููุง ููููุนูููุ ฺงูุณูุฑู ฺขูููุณูุชูููุ ุฐููู ููููููุงููุ ุจููููู ุฐูุงุนู ุถูุบูููฐ ููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taku ta ฦare, ku mazaunan gaษar teku, ke al'ummar Keretiyawa! Ya Kan'ana, ฦasar Filistiyawa, Maganar Ubangiji tana gฤba da ke, Za a hallaka ki har ba wanda zai ragu.