Zephaniah 2:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙasar da take a bakin teku, inda Keretawa suke zaune, za tă zama wurin da makiyaya da ta garken tumaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاكِنْ تٜىٰكُ ذَاتَ ذَمَ وُرِنْ كِيوُاْ، ذَيْ ذَمَ وُرِنْ ذَمَنْ مَكِيَايَ، دَ كُمَ وُرِنْ ذَمَنْ غَرْكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gāɓar teku za ta zama makiyaya, da wurin zaman masu kiwo, Da kuma garakan tumaki.