Zephaniah 3:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun daga ƙetaren rafuffukan Kush masu yi mini sujada, mutanena da suke a warwatse, za su kawo mini hadayu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَغَ نٜىٰسَنْ يَنْكِنْ إِتِيُواْڢِيَ، مَاسُ يِمِنِ سُجَّدَ، مُتَنٜىٰنْ ذُوثِيَاتَ دَسُكٜىٰ أَوَرْوَڟٜىٰ ذَاسُ كَٰوُاْ مِنِ هَدَايَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama daga hayin kogunan Habasha, Masu yi mini sujada, Mutanena da yake warwatse, Za su kawo mini hadaya.