Zephaniah 3:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ษauke hukuncinki, ya mai da abokan gฤbanki baya. Ubangiji, Sarkin Israโila, yana tare da ke; ba kuma za ki ฦara jin tsoron wani lahani ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ููููุฑูุฏู ุญูููููุซู ุฏูุบู ููููููุ ูููููุงูุฑู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููููุ ููููููููฐูู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููู ฺูููููุฑูููุ ุจูุฐูุงูู ฺงูุงุฑู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงูู ู
ูุณฺููขูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya kawar miki da hukuncinsa, Ya kuma kori abokan gฤbanki. Ubangiji Sarkin Isra'ila, yana a tsakiyarki, Ba za ki ji tsoro ba.