Zephaniah 3:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci zan jijji wa waษanda suka danne ku; zan kuษutar da guragu in kuma tattara waษanda suke a warwatse. Zan sa a yabe su a kuma girmama su a kowace ฦasar da aka kunyatar da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุงููููููููู ูููุงูููุซู ุฐููู ุญูููููุชู ุฏููููู ู
ูุงุณู ู
ููู ุฏููููููุ ุฐููู ููู
ู ุซูููฐุซู ุบูุฑูุบูุ ุงูููู ุชูุชููุงุฑู ููุทูููุฏู ุนููู ูููุงูุฑูุ ุฐููู ู
ูููุฏูุณูู ุงููุจููู ููุจููุงู ุงููููููู
ู ุณูุง ุณููู ุณููููุ ุงููุฏููููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ุณูููุดูุง ููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuwa, a wannan lokaci Zan hukunta masu zaluntarki, Zan kuma ceci gurgu, Zan tattara korarru, Zan mai da kunyarsu ta zama yabo, Za su yi suna a duniya duka.