Zephaniah 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โNa daddatse alโummai; an kuma rurrushe kagararsu. Na bar titunansu ba kowa, ba mai ratsawa a ciki. An ragargaza biranensu; ba wanda za a bari, babu ko ษaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุซูููฐุ ยซููุงุฑูุบูุง ููุงููููููููฐ ฺงูุจูููููู ุฏููููููุงุ ููุฑูุงุฑูููฐูู ูปูููููุณู ุณููู ููููุซูููฐุ ููุง ููู
ู ููููุชูุฑูุฏู ูููููููุงูููููุณูุ ุจูุง ู
ููู ุชฺูขููู ุนูููููุณูุ ุงูููู ู
ูููุฏู ุจูุฑูููููฐููุณู ฺููขููู ุญูุฑู ู
ูุง ุจูุนูุถูุบูููฐ ู
ูุชูู
ูุจูุ ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โNa datse al'umman duniya, Hasumiyansu sun lalace. Na kuma lalatar da hanyoyinsu, Ba mai tafiya a kansu. An mai da biranensu kufai, Ba mutumin da yake zaune ciki.