Zephaniah 3:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ce wa birnin, โ€˜Tabbatacce za ki ji tsorona ki kuma yarda da gyara!โ€™ Ta haka ba za a datse wurin zamanki ba, ba kuwa dukan hukuncena za su hau bisa kansu ba. Amma har yanzu suna marmari su yi rashin gaskiya a duk abin da suke yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุซูœู‰ูฐุŒ ู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูŽ ุฐูŽุงุณูุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ู†ูŽุŒ ุฐูŽุงุณู ูƒูŽุฑู’ูปู ฺ ูŽุฑูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงุณู ฺงูŽุงุฑูŽ ูƒูŽูˆู’ ุฏูŽ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ูู†ู’ุณูุจูŽุŒ ุฏูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุฌูŽุง ู…ูุณู ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณููƒูŽฺงูŽุงุฑูŽ ูŠูู†ู’ ู…ูŽุฑู’ู…ูŽุฑู ุณูฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุฑู’ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce, hakika za ka ji tsorona, Ka kuma karษ“i horo. Ba za a rushe wurin zamanta ba Bisa ga hukuncin da na yi mata. Amma suka ษ—okanta su lalatar da ayyukansu.