Mutanen da kakanninsu suka zauna a waɗannan garuruwa, su ma sun komo daga zaman talala. Baitalami da Netofa, ɗari da tamanin da takwas Anatot, ɗari da ashirin da takwas Azmawet, arba'in da biyu Kiriyat-yeyarim da Kefira, da Biyerot, ɗari bakwai da arba'in da uku Rama da Geba, ɗari shida da ashirin da ɗaya Mikmash, ɗari da ashirin da biyu Betel da Ai, ɗari da ashirin da uku Da wani Nebo, hamsin da biyu Da wani Elam, dubu da ɗari biyu da hamsin da huɗu (1,254) Harim, ɗari uku da ashirin Yariko, ɗari uku da arba'in da biyar Lod, da Hadid, da Ono, ɗari bakwai da ashirin da ɗaya Senaya, dubu uku da ɗari tara da talatin (3,930)
What Does This Mean?
This verse from Nehemiah lists the number of people from the family of Shephatiah who returned to Jerusalem after the exile. It doesn't have a speaker, as it's part of a census. The key message is about the population returning to rebuild their city.
Explained for Children
Imagine you're counting how many kids from your neighborhood are coming to a big party. This verse is like that, but it's about a family named Shephatiah who are coming home to a special city to help fix it up.
Historical Background
Nehemiah, a cupbearer to the Persian king, wrote this book around 445-433 B.C. The audience was the Jews returning from Babylonian exile to rebuild Jerusalem. The cultural setting was one of rebuilding and restoration after years of displacement.
Living It Out Today
Today, when a community comes together to rebuild after a disaster, they often count how many people are involved. This verse reminds us of the importance of working together and counting our resources to accomplish big tasks.