bible
ra
🌐 Language
English
Español
Français
Deutsch
Português
Italiano
Nederlands
Русский
中文
日本語
한국어
العربية
Türkçe
Tiếng Việt
ไทย
Indonesia
All Languages
Home
/
Hausa
/
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
/
Psalms 105
Psalms 105
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
← Chapter 104
Jump to:
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Chapter 110
Chapter 111
Chapter 112
Chapter 113
Chapter 114
Chapter 115
Chapter 116
Chapter 117
Chapter 118
Chapter 119
Chapter 120
Chapter 121
Chapter 122
Chapter 123
Chapter 124
Chapter 125
Chapter 126
Chapter 127
Chapter 128
Chapter 129
Chapter 130
Chapter 131
Chapter 132
Chapter 133
Chapter 134
Chapter 135
Chapter 136
Chapter 137
Chapter 138
Chapter 139
Chapter 140
Chapter 141
Chapter 142
Chapter 143
Chapter 144
Chapter 145
Chapter 146
Chapter 147
Chapter 148
Chapter 149
Chapter 150
Chapter 106 →
1
Ku yi godiya ga Ubangiji, ku yi shelar girmansa, Ku sanar wa sauran al'umma abubuwan da ya yi!
2
Ku raira masa waƙa, ku raira yabo gare shi, Ku faɗi dukan abubuwa masu banmamaki da ya yi!
3
Ku yi murna saboda mu nasa ne, Ku yi murna dukanku da kuke bauta wa Ubangiji!
4
Ku je wurin Ubangiji neman taimako, Ku tsaya a gabansa koyaushe.
5
Ya ku zuriyar bawansa Ibrahim, Ya ku zuriyar zaɓaɓɓensa Yakubu, Ku tuna da mu'ujizansa masu girma, masu banmamaki, Ku tuna kuma da hukuntai waɗanda ya yanke.
7
Shi Ubangiji, shi ne Allahnmu, Umarnansa domin dukan duniya ne.
8
Zai cika alkawarinsa har abada, Alkawaransa kuma don dubban zamanai,
9
Yarjejeniyar da ya yi da Ibrahim, Da alkawarin da ya yi wa Ishaku.
10
Ubangiji ya yi madawwamin alkawari da Isra'ila, Ya yi madawwamiyar yarjejeniya da Yakubu sa'ad da ya ce,
11
“Zan ba ka ƙasar Kan'ana, Za ta zama mallakarka.”
12
Jama'ar Ubangiji kima ne, Baƙi ne kuwa a ƙasar.
13
Suka yi ta yawo daga ƙasa zuwa ƙasa, Daga wannan mulki zuwa wancan,
14
Amma bai yarda kowa ya zalunce su ba, Ya tsauta wa sarakuna da yawa saboda su.
15
Ya ce, “Kada ku taɓi bayina, zaɓaɓɓu, Kada ku cuci annabawana!”
16
Sa'ad da Ubangiji ya aukar da yunwa a ƙasarsu, Ya kuma sa abincinsu duka ya ƙare,
17
Sai ya aika da Yusufu ya riga su zuwa, Shi wanda aka sayar da shi kamar bawa.
18
Ƙafafunsa suka yi rauni saboda an ɗaure su da sarƙa, Aka kuma sa wa wuyansa ƙuƙumi na baƙin ƙarfe,
19
Har kafin faɗar da ya yi, ta cika. Maganar Ubangiji ta tabbatar da gaskiyar abin da ya faɗa.
20
Sa'an nan Sarkin Masar ya sake shi, Mai mulkin dukan sauran al'umma ya 'yantar da shi.
21
Ya sa shi ya lura da mulkinsa, Ya sa shi ya yi mulki a bisa dukan ƙasar.
22
Ya ba shi cikakken iko bisa dukan ma'aikatan hukuma. Ya ba shi ikon umartar mashawartansa.
23
Sa'an nan Yakubu ya tafi Masar, Ya zauna a ƙasar.
24
Ubangiji ya sa jama'arsa suka hayayyafa da yawa, Ya sa su fi ƙarfin maƙiyansu.
25
Ya sa Masarawa suka ƙi jinin jama'arsa, Suka yi wa bayinsa munafunci.
26
Sai ya aiki bayinsa Musa da Haruna, waɗanda ya zaɓa.
27
Suka aikata manya manyan ayyuka na Allah, Suka kuma yi ayyukan al'ajabi a Masar.
28
Ya aika da duhu a bisa ƙasar. Musa da Haruna ba su tayar wa umarnansa ba.
29
Ya mai da ruwan kogunansu su zama jini, Ya karkashe kifayensu duka.
30
Ƙasarsu ta cika da kwaɗi, Har a fādar sarki.
31
Allah ya ba da umarni, sai ƙudaje da ƙwari Suka cika dukan ƙasar.
32
Ya aiki ƙanƙara da tsawa a bisa ƙasarsu Maimakon ruwan sama.
33
Ya lalatar da 'ya'yan inabinsu da itatuwan ɓaurensu, Ya kakkarya itatuwansu.
34
Ya ba da umarni, sai fāri suka zo, Dubun dubbai da ba su ƙidayuwa.
35
Suka cinye dukan tsire-tsire na ƙasa. Suka cinye dukan amfanin gonaki.
36
Ya karkashe dukan 'ya'yan fari maza Na dukan iyalan Masarawa.
37
Sa'an nan ya bi da Isra'ilawa, suka fita, Suka kwashi azurfa da zinariya, Dukansu kuma ƙarfafa ne lafiyayyu.
38
Masarawa suka yi murna da fitarsu, Gama sun tsoratar da su.
39
Ya sa girgije ya yi wa jama'arsa inuwa, Da dare kuma wuta ta haskaka musu.
40
Suka roƙa, sai aka ba su makware, Ya ba su abinci daga sama da za su ci su ƙoshi.
41
Ya buɗe dutse, sai ruwa ya bulbulo, Yana gudu cikin hamada kamar kogi.
42
Ya tuna da alkawarinsa mai tsarki Wanda ya yi wa bawansa Ibrahim.
43
Haka kuwa ya bi da jama'arsa, suka fita suna raira waƙa, Ya bi da zaɓaɓɓun jama'arsa, suna sowa ta farin ciki.
44
Ya ba su ƙasar baƙi, Ya sa su gāje gonakinsu,
45
Don jama'arsa su yi biyayya da dokokinsa, Su kuma kiyaye umarninsa. Ku yabi Ubangiji!
← Chapter 104
Jump to:
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Chapter 110
Chapter 111
Chapter 112
Chapter 113
Chapter 114
Chapter 115
Chapter 116
Chapter 117
Chapter 118
Chapter 119
Chapter 120
Chapter 121
Chapter 122
Chapter 123
Chapter 124
Chapter 125
Chapter 126
Chapter 127
Chapter 128
Chapter 129
Chapter 130
Chapter 131
Chapter 132
Chapter 133
Chapter 134
Chapter 135
Chapter 136
Chapter 137
Chapter 138
Chapter 139
Chapter 140
Chapter 141
Chapter 142
Chapter 143
Chapter 144
Chapter 145
Chapter 146
Chapter 147
Chapter 148
Chapter 149
Chapter 150
Chapter 106 →
All chapters:
1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
67
68
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
92
93
94
95
96
97
98
99
100
101
102
103
104
105
106
107
108
109
110
111
112
113
114
115
116
117
118
119
120
121
122
123
124
125
126
127
128
129
130
131
132
133
134
135
136
137
138
139
140
141
142
143
144
145
146
147
148
149
150