bible
ra
🌐 Language
English
Español
Français
Deutsch
Português
Italiano
Nederlands
Русский
中文
日本語
한국어
العربية
Türkçe
Tiếng Việt
ไทย
Indonesia
All Languages
Home
/
Hausa
/
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
/
1 Chronicles 1
1 Chronicles 1
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jump to:
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 2 →
1
Adamu ya haifi Shitu, Shitu ya haifi Enosh,
2
Enosh ya haifi Kenan, Kenan ya haifi Mahalalel, Mahalalel ya haifi Yared,
3
Yared ya haifi Anuhu, Anuhu ya haifi Metusela, Metusela ya haifi Lamek.
4
Lamek ya haifi Nuhu, Nuhu ya haifi Shem, da Ham, da Yafet.
5
'Ya'yan Yafet, maza ke nan, Gomer, da Magog, da Madai, da Yawan, da Tubal, da Meshek, da Tiras.
6
'Ya'yan Gomer, maza, su ne Ashkenaz, da Rifat, da Togarma.
7
'Ya'yan Yawan, maza, su ne Elisha, da Tarshish, da Kittim, da Rodanim.
8
'Ya'yan Ham, maza, su ne Kush, da Mizrayim, da Fut, da Kan'ana.
9
'Ya'yan Kush, maza, su ne Seba, da Hawila, da Sabta, da Ra'ama, da Sabteka. 'Ya'yan Ra'ama, maza, su ne Sheba da Dedan.
10
Kush shi ne mahaifin Lamirudu wanda shi ne ya fara ƙasaita a duniya.
11
Mizrayim shi ne mahaifin jama'ar Ludawa, da Anamawa, da Lehabawa, da Naftuhawa,
12
da Fatrusawa, da Kasluhawa tushen Filistiyawa ke nan, da Kaftorawa.
13
Kan'ana shi ne mahaifin Sidon ɗan farinsa, da Het,
14
da Yebusiyawa, da Amoriyawa, da Girgashiyawa,
15
da Hiwiyawa, da Arkiyawa, da Siniyawa,
16
da Arwadiyawa, da Zemariyawa, da Hamatiyawa.
17
'Ya'yan Shem, maza, su ne Elam, da Asshur, da Arfakshad, da Lud, da Aram, da Uz, da Hul, da Geter, da Meshek.
18
Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuma shi ne mahaifin Eber.
19
'Ya'ya biyu maza ne aka haifa wa Eber. Sunan ɗayan Feleg, saboda a lokacinsa ne aka karkasa duniya, sunan ɗan'uwansa kuwa Yokatan.
20
Yokatan shi ne mahaifin Almoda, da Shelef, da Hazarmawet, da Yera,
21
da Adoniram, da Uzal, da Dikla,
22
da Ebal, da Abimayel, da Sheba,
23
da Ofir, da Hawila, da Yobab. Waɗannan duka su ne 'ya'yan Yokatan, maza.
24
Shem ya haifi Arfakshad, Arfakshad ya haifi Shela,
25
Shela ya haifi Eber, Eber ya haifi Feleg, Feleg ya haifi Reyu,
26
Reyu ya haifi Serug, Serug ya haifi Nahor, Nahor ya haifi Tera,
27
Tera ya haifi Abram, wato Ibrahim ke nan.
28
'Ya'yan Ibrahim, maza, su ne Ishaku da Isma'ilu.
29
Ga zuriyarsu. Nabayot shi ne ɗan farin Isma'ilu, sa'an nan sai Kedar, da Abdeyel, da Mibsam,
30
da Mishma, da Duma, da Massa, da Hadad, da Tema,
31
da Yetur, da Nafish, da Kedema. Waɗannan su ne 'ya'yan Isma'ilu, maza.
32
'Ya'ya maza na Ketura, wato ƙwarƙwarar Ibrahim, su ne Zimran, da Yokshan, da Medan, da Madayana, da Yisbak, da Shuwa. 'Ya'yan Yokshan, maza, su ne Sheba, da Dedan.
33
'Ya'yan Madayana, maza, su ne Efa, da Efer, da Hanok, da Abida, da Eldaya. Waɗannan duka su ne 'ya'yan Ketura, maza.
34
Ibrahim shi ne mahaifin Ishaku. 'Ya'yan Ishaku, maza, su ne Isuwa da Isra'ila.
35
'Ya'yan Isuwa, maza, su ne Elifaz, da Reyuwel, da Yewush, da Yalam da Kora.
36
'Ya'yan Elifaz, maza, su ne Teman, da Omar, da Zeho, da Gatam, da Kenaz, da Tima, da Amalek.
37
'Ya'yan Reyuwel, maza kuwa, su ne Nahat, da Zera, da Shamma, da Mizza.
38
'Ya'yan Seyir, maza kuma, su ne Lotan, da Shobal, da Zibeyon, da Ana, da Dishon, da Ezer, da kuma Dishan.
39
'Ya'yan Lotan, maza, su ne Hori, da Hemam. Timna ce 'yar'uwar Lotan.
40
'Ya'yan Shobal, maza, su ne Alwan, da Manahat, da Ebal, da Sheho, da Onam. 'Ya'yan Zibeyon, maza su ne Aiya da Ana.
41
Dishon shi ne ɗan Ana. 'Ya'yan Dishon, maza kuwa, su ne Hemdan, da Eshban, da Yitran, da Keran.
42
'Ya'yan Ezer, maza, su ne Bilhan, da Zayawan, da Akan. 'Ya'yan Dishan, maza, su ne Uz da Aran.
43
Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a ƙasar Edom kafin wani Sarkin Isra'ila ya ci sarauta. Bela ɗan Beyor, sunan birninsa kuwa Dinhaba Yobab ɗan Zera na Bozara Husham na ƙasar Teman Hadad ɗan Bedad na Awit, wanda ya kori Madayanawa a filin Mowab Samla na Masrek Shawul na Rehobot wadda take bakin Kogin Yufiretis Ba'al-hanan ɗan Akbor Hadad na Fau, sunan matarsa kuma Mehetabel 'yar Matred, wato jikar Mezahab
51
Hadad kuwa ya rasu. Sarakunan Edom su ne Timna, da Alwa, da Yetet,
52
da Oholibama, da Ila, da Finon,
53
da Kenaz, da Teman, da Mibzar,
54
da Magdiyel, da Iram.
Jump to:
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 2 →
All chapters:
1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29